Aƙalla mutane biyar ne suka mutu a sanadiyyar hatsarin jirgin sama a ƙasar faransa.

Jirgin ƙirar helikwafta, ya faɗo daga sama a yankin Savoie kusa da garin Bonvillard.

Jirgin ya faɗo ne a yayin da yake gudanar da aikin ceto, kuma mutum guda ne ya tsira daga cikin jirgin.

Jirgin mallakar wani kamfani ne a ƙasar faransa, kuma shugaban ƙasar Faransa ya nuna alhini a shafin twitter dangane da hatsarin.

Leave a Reply

%d bloggers like this: