Jam’iyyar PDP a Kano tsagen gidan Aminu Wali sun kori Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso daga jam’iyyar.

Cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun shugaban jam’iyyar na jihar Kano Muhammina B. Lamiɗo sun ce sun kori kwankwaso da magoya bayansa daga jam’iyyar.

Dambarwar siyasa ta fara a jihar Kano tun lokacin da zaɓen ƙananan hukumomin a jihar Kano ke ƙaratowa.

Leave a Reply

%d bloggers like this: