A Ƙasa Da Kwanaki 20 An Kama Ƴan Ta’adda 83 Da Bindigogi
A ƙasa da kwanaki ashirin an samu nasararar kama ɓata gari 83 tare da wasu bindigogi a jihar Benue. Kwamishinan ƴan sandan jihar Muƙaddas Garba ne ya ce daga ranar 20 ga watan Disamban shekarar da ta gabata zuwa 5…
An ƙwace Lasisin Makarantu Masu Zaman Kansu Sama Da 500 A Zamfara
Gwamnatin jihar Zamfara ta kwace lasisin makarantu masu zaman kansu sama da 500. Kwamishinan Ilimi a jihar Alhaji Abdullahi Ibrahim ne ya sanar da hakan ya ce an kwace lasisin makaranatun ne bisa ƙin cika sharuɗan da gwamnatin jihar ta…