Jihohin Da Za A Iya Saka Dokar Kulle A Najeriya
Gwamnatin tarayyar Najeriya na duba yuwuwar saka dokar kulle a jihohin Kaduna, Legas Babban birninn tarayya Abuja sakamakon hauhawar samu kamuwa da Korona. Guda cikin kwamitin da fadar shugaban ƙasa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin tarayyar Najeriya na duba yuwuwar saka dokar kulle a jihohin Kaduna, Legas Babban birninn tarayya Abuja sakamakon hauhawar samu kamuwa da Korona. Guda cikin kwamitin da fadar shugaban ƙasa…
Rundunar ƴan sanda a jihar Taraba ta ce ƴan bindigan da suka sace mutane sun ƙetara zuwa wani daji a jihar Benue. Matasan da aka sace su 26 an gudu…
Wasu ƴan bindiga sun sace mutane shida tare da kashe mutum guda a ƙauyen Avu da ke ƙaramar hukumar Lapai ta jihar Naija. Ƴan bindigan sun shiga ƙauyen ne a…
Hukumar kula da kula da ma aikatan ƴan sanda ta amince da ƙarin girma ga manyan ƴan sanda 20,356. Cikin waɗanda suka samu ƙarin girma akwai Kwaamishinonin ƴan sanda tara…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da dokar ɗaurin watanni shida ga mutanen da suke ƙin saka takunkumi a Najeriya. Shugaba Buhari ya saka hannu a kan dokar da za…
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC ta gurfanar da wasu mutane 22 a gaban kotu bayan an zargesu da aikata damfara a yanar gizo. An kama…
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya jinjinawa shugaba Buhari bisa nada Auwal Zubair a matsayin hafsan sojin ruwa a Najeriya. A cikin wata sanarwa da babban sakataren yada labaran…
Aƙalla mutane hudu ne suka mutu bayan wata sabuwar cuta ta ɓulla a jihar Sokoto. Mutanen da suka mutu mazauna unguwa Helele ne a kwaryar birnin jihar. Gwamna jihar Aminu…
Rundunar ƴan sanda a jihar Edo ta ce an saki kakakin hukumar shige da fice a Najeriya reshen jihar. An sace Esene Bridged a yayin da take kan hanyarta ta…
Wata kotun majistire a Oredo da ke jihar Edo ta yanke hukunci a kan wasu mutane 17 da aka samu da aikata karya dokar da aka saka don kaucewa kamuwa…