A yau wata kotu a Kano ta rushe hukuncin rataya ga wani matashi da ya yi ɓatanci ga Annabi.

Bayan samun matashin da yin ɓatancin dai a farko an yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya, sai dai an bada damar ɗaukaka kara.
Ƙarin bayani zai zo a nan gaba.

