Gwamnatin Kano Ta Aike Da Saƙon Ta’aziyyar Rashin Mai Babban Ɗaki
Gwamnatin jihar Kano ta aike da saƙon ta’aziyya a madadin gwamnatin da al’ummar Kano baki ɗaya. A cikin sanarwar da kwamishinan yaɗa labaran gwamnan Kano Mallam Muhammad Garba ya fitar,…