Gwamnatin Kaduna Za Ta Magance Wa’azin Rarrabuwar Kai A Jihar
Gwamnatin jihar Kaduna ta gudanar da taro da malaman addinin musulunci a jihar a domin samar da daidaito wajen wa’azin da zai haifar da rarrabuwar kai. Darakta mai kula da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin jihar Kaduna ta gudanar da taro da malaman addinin musulunci a jihar a domin samar da daidaito wajen wa’azin da zai haifar da rarrabuwar kai. Darakta mai kula da…
Gwamnatin jihar Katsina ta amince da saka karnuna a makarantun kwana na jihar a wani salon a daƙile satar ɗalibai a jihar. Kwamishinan ilimi a jihar Badamasi Charanci ne ya…
Gwamnatin jihar Bauchi ta dauki aniyar aurar da mata masu zaman kansu a jihar a wani salon a kawo ƙarshen ɗabi’ar karuwnci a jihar.. Sannan gwamnatin za ta mayar da…
Rundunar ƴan sandan jihar Legas ta kama wasu mata guda biyu da ake zargi da kashe wani mai suna Osita Anwuwanwu. An kashe mutumin mai shekaru 64 a duniya. Mai…
Ma’aikatar hajji da umara a ƙasar saudiyya ta saka doka a kan maus shiga masallacin makkah da madina. Ma’aikatar ta ce babu wanda zai shiga ,masallacin har sai an tabbatar…
Wasu da ake zargi yan bindiga ne sun sace mutane goma tare da kashe mutum guda a garin Gurmana na ƙaramar hukumar shiroro a jihar Neja. Ƴan bindigan sun shiga…
Gwamnan jihar Kaduna ya sake jaddadda matsayar sa a kan ƙin biyan kudin fansa ga masu satar mutane da su ka addabi jihar Kaduna. Gwamna Mallam Nasir El’rufa’I ya bayyana…
Ministan yan sanda a Najeriya Muhammad Ɗingyadi ya kafa kwamiti musamman domin duba ƙorafe-ƙorafen al’umma a kan ƴan sanda. Ministan ya ƙaddamar da kwamitin ne a jiya Laraba a babban…
Rundunar ƴan sanda a jihar Ogun ta kama wani mai suna Ubong Williams wanda ake zargi da yi wa ƴan cikin sa mai shekaru 12 fyaɗe. Mutumin mai shekaru 49…
Shugaban ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da harin da ƙungiyar IPOB masu rajin kafa ƙasar BIAFRA su ka kai a jiya. A cikin wata sanarwa da mai…