An Gano Ƙungiyoyin Addini Uku Da Ke Goyon Bayan Ayyukan Ƴan Bindiga A Najeriya
Mai bai wa shugaban ƙasa shawara a kan al’amuran tsaro a Najeriya Babagana Munguno ya fallasa wasu ƙungiyoyin addini guda uku da ke goyon bayan ayyukan yan bindiga a Najeriya.…