Sabbin Lauyoyin Abduljabbar Sun Bukaci A Bayar Da Belinsa Kotu Ta Ƙi
Kotun Shari’r musulunci da ke Ƙofar Kudu a Kano ta ƙi amincewa da buƙatar lauyoyin Sheik Abduljabbar Kabara. A zaman da kotun ta yi a yau Alhamis, sabbin lauyoyin Malamin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kotun Shari’r musulunci da ke Ƙofar Kudu a Kano ta ƙi amincewa da buƙatar lauyoyin Sheik Abduljabbar Kabara. A zaman da kotun ta yi a yau Alhamis, sabbin lauyoyin Malamin…
Hukumar sadarwa a Najeriya NCC ta sanya ranar 31 ga watan Oktoban da za a shiga a matsayin rana ta ƙarshe da aka bai wa mutane dama don hada layukan…
Gwamnan jihar Kaduna ya ce zai toshe layukan sadarwar wayar salula a jihar. Sai dai gwamnan ya ce ba dukkanin kananan hukumomin za a rufe ba. Gwamna El’rufai ya ce…
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje zai samar da hukumar yaki da barace-barace a jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da yake karbar gamayyar ƙungiyar ƙungiyoyi masu zaman kansu a…
Aƙalla mutane 20 ne su ka rasa rayuwakan su sakamakon luguden wuta da jirgin sojin saman Najeriya ya yi a kan wasu masunta a Borno. Jirgin ya yi luguden wutar…
Rundunar ƴan sanda a Legas sun kama mutane 43 bisa zargin kashe wani babban jami’in su a jihar tare da ƙwato bindigu daga hannun mutanen. An kashe wani baturen yan…
A safiyar yau wasu mabiya mazahabar shi’a a Abuja sunsha da ƙyar yayin da suka yi kiciɓis da sojoji. Al’amarin ya faru ne a babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna yayin…
Gwamnonin arewacin Najeriya sun gudanar da taro a yau a domin tattauna batun harajin VAT wanda wasu gwamnonin jihohin ke karɓa a maimakon gwamnatin tarayya. A ranar Litinin ƙungiyar gwamnonin…
Rundunar yan sanda a jihar Kaduna sun yi nasarar daƙile wani hari da masu garkuwa su ka kai a Zariya. Ƴan sanda sun kai ɗaukin gaggawa kuma sun samu nasarar…
Rundunar yan sanda a Katsina sun kama wasu mata uku da ake zargi da kai wa ƴan bindiga man fetur a cikin daji. An kama Dija Umar mais hekaru 50…