Wanene Halilu Ahmad Getso? Ƴar cikin Gida
Fitaccen ɗan jarida ne wanda aka haifeshi a garin getso ƙaramar hukumar Gwarzo a jihar Kano. Shine wakilin gidan Rediyo Najeriya Kaduna na farko a Kano. Yayi aiki da kafar yaɗa labarai ta Radio Najeria Kaduna, sannan ya yi aiki…
Tarihin garin Rano wanda yake tun shekaru 300 kafin zuwan Annabi Isa
Mai martaba sarkin Rano Alh Tafida Abubakar ILA kenan yayin wani shiri na musamman da mujallar Mataahiya ta yi da shi.