An Dakatar Da Cin Kasuwar Mako-Mako A Kaduna
Gwamnatin jihar Kaduna ta haramta cin kasuwar mako-mako a fadin ƙananan hukumomi biyar na jihar. A wani salon a magance matsalar tsaro da a ke fuskanta a jihar, gwamnatin ta…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin jihar Kaduna ta haramta cin kasuwar mako-mako a fadin ƙananan hukumomi biyar na jihar. A wani salon a magance matsalar tsaro da a ke fuskanta a jihar, gwamnatin ta…
Gwamnatin jihar Katsina ta rufe wasu kasuwanni da tituna a jihar a wani salon a daƙile ayyukan ƴan bindiga a jihar. Gwamnan jihar Aminu Bello Masari ne ya bayar da…
Rundunar yan sanda a Zamfara ta yi nasarar kubutar da mutane takwas da yan bindiga su ka sace a jihar. Ƴan bindiga sun sace mutanen a Kangon Sabuwa da ke…
Gwamnatin jihar Kano ta ƙara kwanakin hutu ga daliban jihar. Ma’aikatar ilimi ce ta sanar da haka a safiyar yau Litinin. A wata sanarwa da mai Magana da yawun ma’aikatar…
Rundunar sojin Najeriya sun fatattaki yan bindiga daga maɓoyar su a dajin Sububu. Dakarun sun kai hari ta sama ne sannan su ka kori yan bindigan da ke ɓoye a…
Gwamnattin jihar Plateau ta sassauta dokar hana fita wadda ta saka a ƙaramar hukumar Jos ta Arewa. Hakan ya fito daga bakin gwamnan jihar wanda ya yi jawabi a yau…
Hukumar lura da ingancin abinci a Najeriya NAFDAC ta ce za ta fara tantance masu tallan maganin gargajiya a jihar Kaduna. Wani shugaba a hukumar Nasir Mato ne ya bayyana…
Buhari ya bayyana haka ne a cikin saƙon da ya aikewa al’umar Jos don su rungumi zaman lafiya. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya roƙi al’umar jihar Plateau da su rungumi…
Gwamnatin jihar Zamfara ta samar da wasu dokoki a wanis alo na rage ayyukan ƴan bindigan da su ka addabi jihar. Gwamnan jihar Muhammad Bello Matawalle ne ya bayar da…
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ƴan bindiga sun halaka mutane uku a ƙaramar hukumar Zangon Kataf. Kwamishinan al’amuran tsaro a jihar Samuel Aruwan ne ya sanar da haka ya na…