Mutane Biyu Sun Mutu A Hatsarin Kwale-Kwale A Kano
Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wasu mutane biyu a sanadiyyar kifewar wani kwale-kwale a ƙaramar hukumar Rimin Gado a jiharr. Mai magana da yawun hukumar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wasu mutane biyu a sanadiyyar kifewar wani kwale-kwale a ƙaramar hukumar Rimin Gado a jiharr. Mai magana da yawun hukumar…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta ce jihar Osun da ke kudancin ƙasar ne ke da kaso mafi yawa na adadin mutanen da su ka yi rijistar…
Daga Khadija Ahmad Tahir Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumin Kabir Usman ya bayyana hakan ne a fadar sa a lokacin da mataimakin shuguban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya kai masa ziyara…
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano ta buaci hukumar hana cin hanci da rashawa EFCC ta su dakatar da gwamnan Kano a kan yunurin barbaɗar da kuɗin al’ummar jihar Shugaban jam’iyyar…
Rundunar yan sandan jihar Yobe ta ce ta kama wasu mutane uku da suka hada da soja guda da laifin hada baki da fasa gidaje da kuma fashi da makami.…
Jami’an tsaron hadin gwiwa a jihar Neja sun samu nasarar kashe ƴan bindiga da dama a jihar tare da kɓutar da shanu 300. Jami’an tsaron sun kashe ƴan bindigan ne…
Haɗaɗɗiyar daular larabawa sun ɗage takunkumin da aka sanya wa wasu kasashen Afrika a bisa zargin ɓullar sabon nau’in Korona na Omicron. Hukumomi a haɗaɗɗiyar daular ne su ka sanar…
Aƙalla mutane biyu ne su ka rasa rayukansu yayin da gidaje sama da 30 su ka ƙone a sakamakon wata gobara da ta tashi a wata motar dakon mai. Al’amarin…
Daga Khadija Ahmad Tahir Kungiyar kiritoci ta CAN treshen jihar Kwara barranta kanta daga goyon bayan saka hijabi ga ƴan makaranta. Ƙungiyar ta musanta hakan ne a wata wasika da…
Daga Amina Tahir Muhammad Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci sojoji da sauran jami’an tsaro da su tunkari duk wani mutum ko kungiyar da ke kawo cikas ga kokarin samar…