sohon Gwamnan Jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya raba Naira miliyan 200 ga ‘yan jam’iyyarsa ta APC domin gudanar da shagulgulan bikin babbar sallah. Shugaban jam’iyyar...
Jam’iyyar APC ta ci gaba da zama mafi rinjaye a majalisar wakilai ta Najeriya, inda ta samu mafi yawan kujerun majalisa a zaben bana da aka...
Dan karar shugaban kasa na Jam’iar NNPP, Sana Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce duk wanda ya yake shi a Jihar Kano a zaben 2023, sai ya...
Kungiyar As’habul Kahfu Warraqeen reshen jihar Bauchi ta sha alwashin daukaka kara dangane da hukuncin kisa da wata kotun shari’a ta yanke wa Sheikh Abduljabbar Nasiru...
Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya kaddamar da yakin neman zabensa na 2023 inda yace yanzu Borno ta zama jiha mai lumana da kwanciyar hankali. Wannnan...
Daga Mansur Umar Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa a Najeriya ASUU da takwararta wato CONUA sun bayyana bacin ran su, biyo bayan karbar rabin albashi a...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ba za su bari wata jam’iyyar ta ƙwace mulki daga hannunsu ba don kada su mayar da Najeriya baya daga...
Daga Khadija Ahmad Tahir Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta samu nasarar cafke wani mai suna Yakubu Abdulmumin mai shekaru 28 wanda ya tsere daga...
Majalisar Dokokin Jihar Kogi ta tsige shugabsan majalisar Prince Matthew Kolawole sa’o’i kadan bayan da majalisar ta tsige mataimakin shugaban majalisar Ahmad Muhammad da kuma wasu...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta samu nasarar kama wasu ‘yan bindiga uku a kusa da kasuwar mata da ke cikin sabon garin Zariya a Jihar....
Sharhin Maziyarta