Ganduje yayi Alkawarin Ganawa Da Dangote/BUA kan hauhawar farashin kayan abinci
Gwamnan jihar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gana da Yan kasuwa kan hauhawar farashin kayan abinci Musamman a wannan wata na Ramadan. Gwamnan ya gana da Yan kasuwan ne a dakin taro na gidan gwamnatin jihar, a yammacin ranar…
GWAMNATIN TARAYYA TA BADA UMARNIN DAUKAR MA’AIKATA 1,000 A DUKKANIN KANANAN HUKUMOMIN NAJERIYA
Wannan jawabi yazo ne ta bakin Karamin Ministan Kwadago, Festus Keyamo, bayan ya rantsar da wani kwamiti da zai aiwatar da shirin gwamnatin tarayya na daukar mutum 1,000 aiki a kowacce karamar hukuma 774 dake Nijeriya. Cikin wata sanarwa da…
Jarumin Fina finan Indiya ya Rasu yana da Shekaru 53
jarumin a masan’antar Bollywoodfina Irfan Khan ya rasu a yau laraba Kafin rasuwar marigayin ya fito a manyan fina-finai kamar Lunchbox da Piku da kuma Hindi Medium. Irfan ya mutu yana da shekaru 53, ya rasu ne a wani asibiti…
Gwamnatin Tarayya ta aiko da Tireloli 110 na kayan Abinci Jihar Kano
DAGA Fatima AbdulHadi Hotoro Gwamnatin tarayya ta aiko kayan abinci, a cikin tirela guda 110 zuwa jihar kano dan rabawa talakawa a matsayin tallafin dazata basu domin ragemusu radadin dokar nan zaman gida saboda hana yaduwar cutar covid 19. Wannan…
Corona Virus: zata Haifar da yawan Mata masu juna biyu a fadin Duniya– MDD
Hukumar da ke kula da yawan al’umma ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce cutar Corona za ta haifar da karuwar samun juna biyu da ba a yi shiri ba. Hukumar ta yi hasashen cewa idan har aka yi wata shida…
Buhari ya yi Waya Da Trump yace Zai tallafawa Najeriya a Yaki Corona Virus a kasar
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana aniyarsa ta taimakawa Najeriya da na’urorin dake taimakawa marasa lafiya numfashi (Ventilators)domin yaki da annobar COVID-19 dake cigaba da yaduwa a kasar. Ministan yada labaran Najeriya Lai Mohammed ne ya sanar da wannan shirin…
Buhari ya kara Wa’adin Rufe jihar Kano na sati Biyu
Shugaban kasa Muhammmad buhari ya kara bada Umarnin Rufe jihar Kano ba shiga ba fice na Tsawon mako biyu. Shugaban ya bayyana hakan ne a daren yau lokacin da yakeyi wa Al’umma kasa bayani ta kafafen yada labarai game da…
Corona Virus ta kashe mutane biyu a jihar kano
Ma’aikatar Lafiya ta jihar kano ta tabbatar da mutuwar mutane biyu dake dauke da Cutar Corona Virus. Ma’aikatar Lafiya ta sanar da hakan ne yau litinin ta cikin shafin ta Twitta. Zuwa yanzu mutane 3 ne aka samu sun mutu…
An gano Mutum daya cikin biyu da suka tsere masu dauke da Cutar Corona Virus a jihar Borno
Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar gano daya daga cikin mutum biyu masu dauke da cutar covid 19 da suka arce a jihar Borno. Kwamishinan lafiya na jihar Borno Dr.Salisu Kwayabura shine ya tabbatar da hakan a shafin Facebook na gwamnatin…
Shugaban kasa ya gana da ministan lafiya da na NCDC kan yawan Mace mace a jihar kano
Shugaban kasa Muhammmad buhari yayi ganawar sirri da Da ministan Lafiya Osaghie Ehaniere da shugaban Hukumar dakile yaduwar Cutttuka ta Chikwe Ihekweze Rahotanni dai sun bayyana cewa ganawar ya biyo samun rahotanni akan yawan Mace mace da ake fama dashi…