Ma’aikatar Lafiya ta jihar kano ta tabbatar da mutuwar mutane biyu dake dauke da Cutar Corona Virus.

Ma’aikatar Lafiya ta sanar da hakan ne yau litinin ta cikin shafin ta Twitta.

Zuwa yanzu mutane 3 ne aka samu sun mutu sakamakon Cutar Covid 19 a jihar kano.

Tun bayan Hana shige da fice a jihar kano da akayi ba’asamu rahoton wani mai dauke da Cutar Corona Virus.

Leave a Reply

%d bloggers like this: