NSDC Sun Kama Mutanen Da Su Ka Yi Fyaɗe Su Ka Kashe Matar
Hukumar kare fararen hula a Najeriya reshen jihar Kwara, ta kama wasu mutane huɗu bisa zargin aikata fyaɗe kuma su ka kashe ta. Mai Magana da yawun hukumar Babawale Zaid…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar kare fararen hula a Najeriya reshen jihar Kwara, ta kama wasu mutane huɗu bisa zargin aikata fyaɗe kuma su ka kashe ta. Mai Magana da yawun hukumar Babawale Zaid…
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce wasu ƴan bindiga sun kai hari garin har su ka kashe mutane takwas. An kai harin ne a Kajuru na ƙaramar hukumar Kachia a jihar…
Rundunar sojin sama a Najeriya ta ce za ta sanar da cikakken bayani a bisa tarwatsewar jirginta wanda ya faru a makon jiya. Babban hafsin sojin sama a Najeriya Air…
Gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El’rufa’I ya ce gwamnatin jihar za ta hukunta duk wanda ta samu na tattauna wa da ƴan bidniga a jihar. Haka kuma za ta hukunta…
Ƙasar saudiyya na duba yuwuwar ƙara adadin mutanen da za su yi umara a azumin bana. Mataimakin ministan kula da aikin hajji a ƙasar Abdulfatah Mashat ne ya bayyana hakan…
Sufeton ƴan sandan Najeriya Muhammad Adamu Abubakar ya umarci kwamishinan ƴan sandan jihar Imo da ya gaggauta kamo ƴan ƙungiyar IPOB da ake zargi da ɓalle gidan yari tare da…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta ce za ta fara yin rijistar katin zaɓe daga ranatr 28 ga watan Yunin shekarar da muke ciki. Za a yi…
Aƙalla mabarata 250 ne su ka gudanar da zan ga-zanga sakamakon rashin basu sadaka da ake yi a jihar Oyo. Biyo bayan zargin da ake yin a cewar, wasu daga…
Wasu ƴan bindiga sun kashe shugabannin ƙungiyar Miyeti Allah a jihar Nassarawa. An kashe Alhaji Muhammad Hussain a Garaku da ke ƙaramar hukumar Kokona a jihar. A daren jiya wayewar…
Wasu da ake zargi ƴan bindiga ne sun kai hari wani sansanin jami’an tsaro har su ka kashe wasu daga ciki. Bayan kashe soja guda da wani jami’in hukumar kare…