An Kuɓutar Da Matar Kwamishinan Ƴan Sanda Tare Da Bindige Ƴan Bindiga Uku
Rundunar yan sanda a jihar Benue sun kubutar da matar kwamishinan yan sandan jihar. Bayan kwanaki hudu d yin garkuwa da matar kwamishinan yan sanda, kuma ƴan bindigan sun buƙaci…