Majalisar Dattawa Ta Miƙawa Buhari Sabuwar Dokar Hukumar Zaɓe Don Saka Hannu
Majalisar dattijai a Najeriya ta miƙa kundin sabuwar dokar hukumar zaɓe ga shugaba Buhari domin amincewar sa a kai. Sabuwar dokar zaɓen da aka gyara wadda za ta bayar da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Majalisar dattijai a Najeriya ta miƙa kundin sabuwar dokar hukumar zaɓe ga shugaba Buhari domin amincewar sa a kai. Sabuwar dokar zaɓen da aka gyara wadda za ta bayar da…
Ƴan bindiga a jihar Katsina sun kashe ƴan sana biyu a yayin musayar wuta da su ka yi a wani daji da ke ƙaramar hukumar Safana. Kwamishinan ƴan sandan a…
Sakataren gwamnatin jihar Ahmed Ibrahim Matane ne ya sanar da haka a yau Asabar. Wannan wani mataki ne da gwamnatin ta ɗauka don ganin ta kawo ƙarshen ta’addancin sace-sacen mutane…
Asusun bayar da lamuni na duniya ya buƙaci shugaba Muhammadu Buhari ya gaggauta janye tallafin man fetur da na wutar lantarki kafin shekarar 2022. Hakan ya biyo bayan wani bincike…
Ƙungiyar ma’aikatan jiragen ƙasa a Najeriya sun sanar da janye yajin aikin da su ka fara na gargadi ga gwamnatin a kan rashin duba buƙatun su. Ƙungiyar ta shiga yajin…