Sojojin Sama A Najeriya Sun Kashe Babban Ɗan Bindiga A Zamfara
Rundunar sojin samar Najeriya ta yi nasarar kashe wani ƙasurgumin ɗan bindiga a jihar Zamafara. A wani hari da rundunar ta kai maɓoyar ƴan bindigan a Zamfara, an samu nasarar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar sojin samar Najeriya ta yi nasarar kashe wani ƙasurgumin ɗan bindiga a jihar Zamafara. A wani hari da rundunar ta kai maɓoyar ƴan bindigan a Zamfara, an samu nasarar…
Aƙalla mutane 12 ƴan bindiga su ka sace a ƙauyen Kerawa da ke ƙaramar hukumar Giwa ta jihar Kaduna. Mutanen da aka sace 10 daga cikin su mata ne sai…