Mutane 1,192 Aka Kashe A Kaduna Cikin Shekarar 2021
Kwamishinan al’amuran tsaro a Kaduna Samule Aruwan ne ya bayyana hakan yayin da ya ke gabatar da rahoto a kan tsaro a Kaduna. Samuel Aruwan ya ce an hallaka mutane…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kwamishinan al’amuran tsaro a Kaduna Samule Aruwan ne ya bayyana hakan yayin da ya ke gabatar da rahoto a kan tsaro a Kaduna. Samuel Aruwan ya ce an hallaka mutane…
Daga Amina Tahir Muhammad Gwamnatin tarayya a wani yunkuri na kawo karshen cutar ƙanjamau a matsayin barazana ga lafiyar al’umma, ta bayyana shirin kashe N62bn a duk shekara domin kula…