Bayan Biyan Naira Miliyan Huɗu, Ƴan Bindiga Sun Saki Mutane 75 A Zamfara
Aƙalla mutane 75 ƴan bindiga su ka saki bayan sun kwashe fiye da watanni biyu a hannunsu. Sakin mutanen ya biyo bayan bai wa ƴan bindigan naira miliyan huɗu tare…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Aƙalla mutane 75 ƴan bindiga su ka saki bayan sun kwashe fiye da watanni biyu a hannunsu. Sakin mutanen ya biyo bayan bai wa ƴan bindigan naira miliyan huɗu tare…
Gwamnan jihar Neja Abubakar Sani Bello ya ce ƴan bindiga a jihar na iko da ƙananan hukumi 12 daga cikin 25 na ƙananan hukumin jihar. Gwamnan ya bayyana haka ne…
Rahotanni daga jihar Borno na tabbatar da cewar rundunar sojin saman Najeriya ta hallaka wani babban kwamandan ƙungiyar ISWAP masu ikirarin jihadi a nahiyar Afirka ta yamma. Sabon jirgin yaƙi…
Wata babbar kotu da ke zaune a Abuja ta sauke wasu yan majalisar dokoki ta jiha su 20 daga muƙaminsu bayan sauya sheƙa daga jam;iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC. Ƴan…
A wani labarin kuma wasu da ake kyauta zaton ƴan bindiga ne sun abka ƙauyukan Juyi da Doruwa a ƙaramar hukumar Bungudu da jihar Zamfara sannan su ka hallaka mutane…
Hukumar yi wa kasa hidima ta kasa (NYSC) ta rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna da hukumar tsaro ta NSCDC domin gurfanar da daliban Najeriya da suka kammala karatunsu a…
Ƴan bindigan da su ka sace mutane uku da masu aikin babbar hanyar Minna sun buƙaci a basu kuɗi naira milityan 200 kafin sakin su. An yi garkuwa da mutane…
Rundunar tsaron hadin gwiwa a Najeriya ta ce ta samu nasarar hallaka ƴan bindiga sama da ɗari a ƙaramar hukumar Mariga ta jihar Neja. Jami’an tsaron hadin gwiwa tsakanin sojoji…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna rashin jin daɗinsa a bisa wahalar man fetur da wutar lanarki da ake fama da ita a Najeriya. Shugaban ya mika sak=ƙon haƙuri gaƴan…
Ahmad Sulaiman Abdullahi Ƙungiyar malaman jami’a ASUU, na shirin tsawaita wa’adin yajin aikin da suka tafi zuwa makonni 8 sakamakon rashin cimma matsaya da gwamnati kan ɓukatunsu. ASUU ta shiga…