Ƴan Bindiga Sun Hallaka Mutane Uku Daga Cikin Waɗanda Su Ka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna
Daga Khadija Ahmad Tahir Wasu “yan bindiga da su ka yi garkuwa da wasu mutane a karamar hukumar Chikun ta Kaduna sun hallaka mutane uku inda kuma su ka nemi…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Daga Khadija Ahmad Tahir Wasu “yan bindiga da su ka yi garkuwa da wasu mutane a karamar hukumar Chikun ta Kaduna sun hallaka mutane uku inda kuma su ka nemi…
Daga Khadija Ahmad Tahir Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya amince da ajiye aikin mutane bakwai daga cikin kwamishinoni a gwamnatin sa. Hakanna ƙunshe cikin wata sanarwa da…
Fadar shugaban ƙasa a Najeriya ta ce matsalar rashin staro da ake fuskanta a ƙasar musaman a arewaci ta zo ƙarshe. Mai magan da yawun shugaban ƙasa Malam Garba Shehu…
Rundunar sojin Najeriya hadin gwiwa da sauran jami;an tsaro sun samu nasarar hallaka mayaƙan ISWAP 100 tare da kwamandojinsu goma a wani yankin tafkin chad. Mai magana da yawun rundunar…
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bai wa masu muƙamai a gwamnatinsa da su sauka daga kujerarsu zuwa ranar Litinin. Hakan na ƙunshe a cikin wata sanarwa da babban…
Sama da mutane miliyan guda ne za a raba wa katin zaɓen su waɗanda su ka yi rijistar tun da farko. Hukumar zabe a Najeriya INEC ta ce ta shirya…
Wani malamin makarantar gaba da firamare mai suna Malam Buhari Ibrahim yayi kira ga iyaye da su bar ‘yayan su mata su shiga harkar siyasa don kawo cigaba mai ma’ana.…
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta ɗaga ranar zaɓen shugaba ƙasa da na gwamnoni a Najeriya. Shugaban hujumar Farfesa Mahmood Yakubu ne ya sanar da cewar…
Hukumar ƙidaya a Najeriya (NPC) ta amince da sake ƙidayar yan ƙasar a watan Afrilun shekarar 2023. Wannan ke nuni da cewar za a gudanar da ƙidayar ƴan Najeriya bayan…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana ranakun Juma’a da Litinin a matsayin ranar hutu ga ma’aikatan ƙasar. Sanarwar hakan ta fito daga ofishin ministan harkokin cikin gida Ra’uf Aregbesol. An ayyana…