Masarautar Gaya Ta Tuɓe Dagacin Gudduba Bisa Badaƙalar Filaye
Majalisar masarautar Gaya ta tuɓe Dagaci ƙauyen Gudduba da ke yankin ƙaramar hukumar Ajingi Mallam Usman Muhd Lawan. Hakan na cikin wata sanarwa da jami’in yaɗa labarai na masarautar Malam…