Waɗada Su Ka Kai Hari Jirgin Ƙasa A Kaduna Sun Ƙwace Wasu Ƙauyuka
Al’ummar ƙananan hukumomin Birnin Gwari da Giwa a jihar Kaduna sun bayyana cewar da yawa daga cikin garuruwan da ke ƙananan hukumomin na ƙarkashin ikon ƴan bindiga. Wani shugaba a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Al’ummar ƙananan hukumomin Birnin Gwari da Giwa a jihar Kaduna sun bayyana cewar da yawa daga cikin garuruwan da ke ƙananan hukumomin na ƙarkashin ikon ƴan bindiga. Wani shugaba a…
Sabon mai kula da ofishin Akanta-Janar na Tarayya (OAGF), Anamekwe Nwabuoku, ana zarginsa da aikata manyan laifukan cin hanci da rashawa, kuma hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin…
Sabon mai kula da ofishin Akanta-Janar na Tarayya (OAGF), Anamekwe Nwabuoku, ana zarginsa da aikata manyan laifukan cin hanci da rashawa, kuma hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin…
Ƴan ta’addar Boko Haram sun yi wa ayarin motocin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC kwanton bauna, inda suka kashe ƴan sanda uku tare da raunata wasu huɗu. Wata…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC, ta ce ɗage lokutan zaɓukan fitar da gwani da jam’iyyun siyasa ke yi idan an bar su zai yi mummunar illa ga…
Fadar shugaban Ƙasa ta sanar da cewa a yau Litinin ne shugaban Ƙasa muhammadu Buhari zai kawo ziyara kano. Ana ganin cewa ziyarar nada nasaba da fashewar Gas a Unguwar…
A Karon farko Dalar Amurka ta yi tashin gwauron zabi a kan Naira inda a yau Lahadi dalar ta kai kimanin Naira ɗari shida da goma a kuɗin Najeriya a…
Runadunar yan sandan Jihar Nassarawa ta bayyana cewa shugaban karamar hukamar Keffi Mahammad Shehu Baba ya shaki iskar yanci tare da mataimakamasa a jiya Asabar. ÀSP Rahman Nansel mai magana…
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta ce ta ɓullo da tsarin bin diddigin sa ido kan bayanan fasfo na masu neman izini. Muƙaddashin Kwanturola Janar na…
Rundunar ƴan sandan Najeriya reshin jihar Kano ta ce abinda ya fashe a ranar Alhamis 17 ga watan Mayu, a wani shago a unguwar Sabon Gari da ke birnin wadda…