Wasu Matasa Abokai Su Uku Sun Nutse a Ruwan Ƙaraye A Kano Sun Rasu
Wasu matasa uku sun nutse a cikin ruwan Ƙaraye a lokacin da suka je wanka a koge. wanda su ka rasu sun haɗa da Musa Abubakar mai shekara 25 da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu matasa uku sun nutse a cikin ruwan Ƙaraye a lokacin da suka je wanka a koge. wanda su ka rasu sun haɗa da Musa Abubakar mai shekara 25 da…
Mai magana da yawun shgaban kasa Muhammad Buhari kan kafafan yada Labarai Femi Adesina,ya bayyana cewa daga shekarar 2023 lokacin da wa’adin mulkin su ya kare zai koma ya ci…
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El’rufa’i ya tabbatar da ɓullar sabuwar ƙungiya mai iƙirarin jihadi a jihar. Gwamnan ya bayyana haka ne yau a Kaduna yayin zman majalisar zartarwa ta…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tafi haɗaɗɗiyar daular Larabawa domin ganawa da sabon shugaban ƙasar ya Alhamis. A wata sanarwa da Malam Garba Shehu ya fitar, wanda ke magana a…
Hukumar hana cin hanci da rashawa da yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa watau EFCC ta bankado gidajen Akanta Janar na tarayya, Ahmad Idrs, guda goma sha bakwai (17). Wani…
Jami’an hukumar yaƙi da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin ƙasa ta’annati, EFCC, a ranar Laraba sun yi ram da tsohon manajan daraktan hukumar cigaban Neja Delta, NDDC,…
Jami’an ƴan sandan babban birnin tarayyar Abuja na ƙoƙarin kwantar da wata tarzoma da ta ɓarke a unguwar Dei-Dei a kasuwar kayan gini a Abuja. Wani mazauni yankin ya shada…
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Laraba, ta ƙi bayar da belin shugaban ƙungiyar masu fafutukar kafa ƙasar Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu, har sai an…
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana aniyar ta zata ɗauki sabbin ma’aikata 3500 a faɗin jihar. Babban Kwamandan hukumar, Sheikh Muhammad Sani Ibn Sina ne ya bayyana wa manema…
Hukumar yaƙi da rashawa da cin hanci EFCC, ta kama tsohuwar Shugabar Majalisar Wakilan ƙasar, Ms Patricia Etteh. Rahotanni daga kafafen sadarwa da dama sun ruwaito cewa EFCC ta yi…