Ƴan Sanda Sun Hallaka Ƴan Bindiga Uku A Delta
Daga Yahaya Bala Rundunar yan sandan jihar Delta ta tabbatar da hallaka wasu mutane Uku da ake zargi yan fashin ne a bayan wata fafatawa da ta auku. Jihar Delta…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Daga Yahaya Bala Rundunar yan sandan jihar Delta ta tabbatar da hallaka wasu mutane Uku da ake zargi yan fashin ne a bayan wata fafatawa da ta auku. Jihar Delta…
Gwamna jihar Imo Hope Uzodinma na jihar Imo, ya ba ‘yan bindiga da suka hana zaman lafiya wa’adin kwanaki 10 su miƙa wuya. Gwamna Uzodinma ya shawarci ‘yan bindigan su…
Jami’an tsaron farin kaya (DSS) sun kai samame wani gida da ke unguwar Tudun Wada a ƙaramar hukumar Jos ta Arewa a jihar Filato. jami’an tsaro sun samu nasarar ceto…
Gwamnatin jihar Zamfara ta bai wa mazauna jihar damar mallakar bindiga a wani mataki na kawo ƙarshen ƴan ta’adda. Gwamnan jihar Muhammad Bello Matawalle ne ya sahalewa mazauna jihar domin…
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun kone Ofishin ‘yan sanda da shaguna da gidaje a Jihar Zamfara. Lamarin ya faru ne a ranar Alhamis garin Zugu da ke…
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta cire sunan shugaban majalisar Dattawa Sanata Ahmad Lawan daga cikin sunayen ‘yan takarar da kuma wasu mutane biyu da su ke…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Jigawa sun samu nasarar ceto mahaifiyar Alhaji Tijjani Ibrahim dan takarar sanata a Jihar Jigawa ta tsakiya Hajiya Fatima Ibrahim daga gurin wasu ‘yan bindiga da…
Jami’an tsaron DSS a Jihar Nasarawa ta cafke wasu mutane da su ka bude wajen yin katin zabe na bogi a Jihar. Jami’an sun kama mutanen ne a lokacin da…
Fittacen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya gargadi hukumomin tsaro game da kama matasan fulani barkatai da sunan yaki da ta’addanci. Da ya ke magana a wurin taron kaddamar…
Ƴan bindigan da su ka sace hakimin Panyam a jihar Filato sun sake shi bayan biyan kuɗin fansa naira miliyan goma. A ranar Lahadi wayewar Litinin ƴan bindigan su ka…