An Samar Da Ci Gaba A Ɓangaren Aikin Gona A Kano Sakamakon Shirin KSADP/SASAKAWA
Guda cikin manoman da su ka amfana da shirin bunƙasa noma da kiwo na jihar Kano KSADP ya bayyana cewar samar da tsarin ya taimakawa manoma tare da zamanantar da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Guda cikin manoman da su ka amfana da shirin bunƙasa noma da kiwo na jihar Kano KSADP ya bayyana cewar samar da tsarin ya taimakawa manoma tare da zamanantar da…
Ƙungiyar malaman jami’a a Najeriya ASUU ta ce ba ta sa masaniya a kan wani zama da gwamnatin tarayya ta shirya yi da su yau Alhamis. Shugaban ƙungiyar Farfesa Emmanuel…
Jami’an tsaro a jihar Ondo ta kama wasu daga cikin mutanen da su ka kai hari ƙaramar hukumar Owo a jihar. Jami’an tsaro na Amoetekun ne su ka kama mutane…
Rundunar yan sandan jihar Zamfara ta samu nasarar kuɓutar da jaridai biyu da wasu mutane 12 daga hannun masu garkuwa da mutane. Mutanen su 14 a na zargin sun shafe…
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta kara wa’adin sake rufe yin rijistar katin zabe wanda a baya ta ce za a rufe yin rijistar a ranar 30…
Wata babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Jihar Osun ta yankewa wani matashi hukuncin wankin ban-daki har na tsawon watanni takwas. Kotun ta yanke hukuncin ne sakamakon kamashi…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tafi ƙasar Rwanda don tattauna makomar mutane biliyan biyu da ke rayuwa a ƙasashe masu cin gashin kansu. Taron zai samu halartar shugabannin mafi yawan…
Hukumar yaki da hana sha da fataucin miygun kwayoyi a Najeriya NDLEA reshen Jihar Kogi ta kama mutane 149 da ta ke zargi da shan kwayoyin da ma safarar su.…
Rundunar yan sandan jihar Adamawa ta tabbatar da kama wasu mutane 13 da ake zargi masu garkuwa da mutane ne a Jihar. Kwamishinan yan sandan jihar Sikiru Kayode Akande shine…
Yan sanda a Jihar Jigawa sun bayyana cewa an sace mahaifiyar dan takarar majalissar dattawa mai wakiltar Jigawa ta tsakiya Tajjani Ibrahim Gaya. Kakakin hukumar yan sandan Lawal shiisu ne…