Gwamnan Jihar Edo Ya Sauke Kwamishinan Tituna Da Gadoji A Jihar
Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki ya sauke kwamishinan tituna da gadoji na jihar Injiniya Newton Okojie daga kan kujerarsa. A wata sanarwa mai dauke da sa hannun kwamishinan yada labarai…