NEMA Ta Tabbatar Da Dawo Da Yan Najeriya 105 Daga Chadi
Hukumar bada agajin gaggawa ta kasa ta NEMA ta tabbatar da dawo da ‘yan Najeriya su kimanin 105 daga kasar Chadi. Babban jami’i mai lura da harkokin shingaye na hukumar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar bada agajin gaggawa ta kasa ta NEMA ta tabbatar da dawo da ‘yan Najeriya su kimanin 105 daga kasar Chadi. Babban jami’i mai lura da harkokin shingaye na hukumar…
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Sanata Abdullahi Adamu, ya bugi kirjin cewa Tinubu ne zai karbi Buhari, shugaban jam’iyyar ya yi wannan ikirari ne a lokacin gangamin yakin neman zaben…
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta ce jami’anta sun kashe wasu ’yan bindiga da suka addabi kauyuka da garuruwan jihar Katsina. Rundunar ta ce an kasha ‘yan bindigar ne kafin…
‘Yan majalisar dattawan Najeriya sun nemi shugaban kasar Muhammadu Buhari da ya dakatar da aikin wutar Zungeru, kwamitin majalisar kan harkar makamashi shi ne ya yi kiran bayan dogon nazari…
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce magance matsalolin da suka addabi matasa ne abin da gwamnatinsa ta sa gaba, domin cika alkawarinsa na samar da kyakkyawar makoma ga matasan Najeriya.…
Gwamnatin Jihar Borno, ta bude shafin intanet da za a yi amfani da shi don neman gurbin aiki ga sabbin malaman makaranta 3,000 da za ta dauka. Sanarwar da ta…
Tsohon Sarkin Kano Muhammad Sanusi II wanda ya rike babban bankin Najeriya tsakanin shekarar 2009 zuwa 2014, ya goyi bayan sabon tsarin rage amfani da kudin takarda. A wani jawabi…
Fitacce kuma babban Lauya mai kare hakkin Bil Adama, Femi Falana ya soki sabon tsarin babban bankin kasa CBN na takaita cire kudi a Najeriya. A wani jawabi da ya…
Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya kaddamar da yakin neman zabensa na 2023 inda yace yanzu Borno ta zama jiha mai lumana da kwanciyar hankali. Wannnan na zuwa ne bayan…
Wasu Yan bindiga sun harbi mutum biyar a karamar hukumar Jibiya dake Jihar Katsina inda mutum hudu suka mutum nan take yayin da daya daga cikinsu yake kwance a gadon…