Gwmanan Ribas Na Barazanar Hana Atiku Filin Taro A Jihar
Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yi barazanar soke izinin yin amfani da filin wasa na Adokiye Amiesimaka da ke Fatakwal, babban birnin jihar, wanda ya ba dan takarar Shugaban…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yi barazanar soke izinin yin amfani da filin wasa na Adokiye Amiesimaka da ke Fatakwal, babban birnin jihar, wanda ya ba dan takarar Shugaban…
Shugaban hukumar dakile cututtuka masu yaduwa a Najeriya NCDC ya bayyana cewa barkewar cutar murar mashako a wasu sassan kasar nan ba abu ne da zai daga wa yan kasar…
Gwamnatin Najeriya ta musanta yin karin farashin man fetur, duk kuwa da cewa farashin man tuni ya karu a fadin kasar. Kafafen yada labarai a Najeriyar sun ambato cewa karamin…
Wata kotu a ƙasar Sifaniya ta bayar da umarnin tsare ɗan wasan Brazil Dani Alves a gidan yari har zuwa lokacin da za ta yanke hukunci a kan shari’ar da…
’Yan bindiga sun kai hari kan dalibai mata na Kwalejin Lafiya ta Tsafe da ke Jihar Zamfara inda suka kwashe guda 4 bayan halartar wani bikin aure. Bayanai daga yankin…
Babban bankin Najeriya (CBN) ya zargi wasu bankunan kasuwanci a Fatakwal na jihar Ribas da kin amincewa da fitar da kudaden da aka sake fasalin na Naira biliyan 4.5 da…
Hukumar kidaya ta Najeriya wato NPC ta sanya ranar 29 ga watan Maris din shekarar da mu ke ciki a matsayin ranar da za ta gudanar da kidayar al’ummar tare…
Rahotanni daga Jihar Nasarawa sun tabbatar da cewa wasu ‘yan bindiga sun kai hari makarantar Firemaran gwamnati da ke Alwaza cikin karamar hukumar Doma ta Jihar. Lamarin ya farune a…
Shugaban hukumar yaki da masu sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA Janar Buba Marwa ya tabbatar da cewa hukumar su tasha kama sanannun ‘yan siyasa masu ta’ammali da…
Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III ya bayyana cewa babban bankin Najeriya CBN bai sanya su daga cikin masu ruwa da tsaki akan sauya fasalin kudaden kasar. Alhaji Sa’ad ya…