Za A Ci Gaba Da Karɓar Tsohon Kuɗi Har Zuwa 15 Ga Wata – Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce za a ci gaba da karɓar tsofaffin kuɗi da aka sauyawa fasali har zuwa ranar 15 ga watan Fabrairu da mu ke ciki. Hakan ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce za a ci gaba da karɓar tsofaffin kuɗi da aka sauyawa fasali har zuwa ranar 15 ga watan Fabrairu da mu ke ciki. Hakan ya…
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce mutanen dasu ka mutu a sanadin girgizar ƙasa a ƙasashen Syria da Turkiyya sun haura 17,000. Ƙididdigar da hukumar ta fitar na zuwa…
Helikwatar tsaro ta ƙasa a Najeriya ta tabbatar da kashe ƴan ta’adda 77 tare da kama wasu 41 yayin da 340 su ka miƙa wuya. Wannan ƙididdiga dai ta fito…
Wasu matasa a Abuja sun gudanar da zanga-zangar ƙin amincewa da hukucin kotun ƙoli tare da zargin yin hukuncin domin farantawa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC Bola Ahmed…
Shugaban hukumar ƙidaya ta Najeriya y ace aikin ƙidaya da za a yi a Najeriya za a yi har a dajin Sambisa. Dajin Sambisa ya yi ƙaurin suna yadda mayaƙan…
Rahotanni daga jihar Ondo na nuni da cewar da yawan bankunan ƴan kasuwa a yau Alhamis sun kasance a rufe yayin da abokan cinikayyarsu ke tsaye a kofar nbankunan. Hakan…
Hukumar zaɓemai zaman kanta a Najeriya INEC ta tabbatar da cewar za ta tabbatar jami’an tsaro sun bayarda kulawa da kariya ga masu buƙata ta musamman a yayin zaɓe. Shugaban…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayar da umarni ga shugabannin jami’o’I na ƙasa da su rufe makarantu yayin da ya rage ƙasa da makonni uku a gudanar da babban zaɓe a…
ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid ta damu matuƙa da cewa za ta iya rasa Vinicius Jr, ɗan wasa ɗan ƙasar Brazil. Dan wasan ya daina haƙuri kan yadda ake…
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi a Najeriya, Chris Ngige ya ce an kammala duk wasu shirye-shirye na karin albashin ma’aikata. Rahoton da Daily Trust ta wallafa a yau…