EFCC Ta Kama Manajan Bankin Da Ya Ɓoye Sabon Kuɗi A Abuja
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati, EFCC, ta kama manajan ayyuka na wani bankin ‘yan kasuwa kan boye sabbin takardun naira a Abuja.…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati, EFCC, ta kama manajan ayyuka na wani bankin ‘yan kasuwa kan boye sabbin takardun naira a Abuja.…
Rahotanni daga jihar Borno na nuni da cewar wata gobara ta ƙone sansanin ƴan gudun hijira a Maiduguri ta jihar Borno. Gobarar ta fara ne da misalin ƙarfe 11:00am na…
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar na na jihar Jigawa ya amince da nadin Muhammad Hameem a matsayin sabon sarkin Dutse. Muhammad Hameem ya gaji Sarki Nuhu Muhammad Sunusi, wanda ya kwanta…
Aƙalla mutane tara ne su ka rasa rayukansu yayin da wasu masu iƙirarin jihar su ka kai hari sansanin ƴan gudun hijira a jamhuriyar Nijar Masu iƙirarin jihadin sun kai…
Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina sun hallaka mutane 41 a wani sabon hari da su ka kai. Maharani sun hallaka mutane 41 daga cikin ƴan banga yayin das u…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta tabbatar da cewar ta kammala shirinta staf domin domin gudanar da zaɓen shekarar 2023 da mu ke ciki. Shugaban hukumar Farfesa…
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya yi barazanar ƙwace lasisin filayen duk bankin da ya yi nuƙusani wajen biyan sabbin kuɗi ga kwastomominsa. Gwamnan ya bayyana haka ne yayin…
Aƙalla shaguna gomna wata gomara ta cinye a wata kasuwa a jihar Yobe. Lamarin ya faru a sanadin wutar lantarki kamar yadda shaidu su ka tabbatar. Gobarar ta tashi a…
Shugaban ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Nassarawa domin buɗe wasu manyan ayyuka da gwamnatinsa ta aiwatar Shugaba Buhar ya sauka a Lafiya babban birnin jihar. Daga cikin ayyukan…
Hukumar yaki da aikata miyagun laifuka ta Birtaniya NCA ta bayyana cewa wasu wasiku biyu da ake yadawa a shafukan sada zumunta wanda su ke nuna da hukumar na zargar…