Ƴan Bindiga Sun Hallaka Alƙali A Kotu
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun harbe wani Alkali kuma shugaban Kotun Kostomaren Ejemekwuru Nnaemeka Ugboma a ranar Alhamis. Lamarin ya farune a karamar hukumar Oguta ta Jihar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun harbe wani Alkali kuma shugaban Kotun Kostomaren Ejemekwuru Nnaemeka Ugboma a ranar Alhamis. Lamarin ya farune a karamar hukumar Oguta ta Jihar…
Gwamnonin jam’iyyar APC sun bukaci shugaban kasa Muhammad Buhari ya sanya baki domin a ci gaba da karbar tsofaffin kudade da sabbin a kasar. Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El’Rufa’i…
Gwamnonin jam’iyyar APC sun bukaci shugaban kasa Muhammad Buhari ya sanya baki domin a ci gaba da karbar tsofaffin kudade da sabbin a kasar. Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El’Rufa’i…
Wasu mahara a Jihar Ebonyi sun kaiwa ayarin motocin dan takarar gwamna na jam’iyyar APGA hari a Jihar ta Ebonyi. Jaridar Punch ta rawaito cewa maharan sun kai wa ayarin…
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya da su bashi kwana bakwai domin ya kawo karshen matsalolin da su ka kawo karancin sabbin kudade a ƙasar. Shugaba Buhari ya…
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya da su bashi kwana bakwai domin ya kawo karshen matsalolin da su ka kawo karancin sabbin kudade a ƙasar. Shugaba Buhari ya…
Babban bankin Najeriya CBN ya umarci bankunan ƴan kasuwa su fara bai wa mutane kuɗi a cikin bankuna. Wannan umarni na CBN na zuwa ne yayin da jama’a su ka…
Alamu na yin nuni da cewa a zaben shekarar 2023 matasa za su yi amfani da ilimi da hangen nesan su wajen zabawa al’umma shugabannin da suka dace. Domin kuwa,…
Hukumar kashe gobara ta ƙasa reshen jihar ano ta tabbatar da mutuwar mutane takwas yayin da ta ceto rayukan mutane 72 daga hatsari. Mai maganada yawun hukumar Saminu Yusif ne…
Chiza Dani waƙa ce da ke tashe a kafofin sadarwar zamani wadda matasa maza da mata ke sauraro a kwanakin nan. Mawaƙi Abdul D. One ya bayyana mana ma’anar kalmar…