Wasu ƴan bindiga sun kia hari ofishin ƴan sanda da ke Nkporo a ƙaramar hukumar Ohafia a jihar Abia.

Maharan sun zagaye babbar chaji ofis din yan sandan a cikin wata mota ƙirar Toyota Sienna.

Ana zargin maharan da ɗauke bindiga ƙirar AK47 da harsashi mai yawa.

Al amarin ya faru a ranar Talata kuma ake zargin uku daga cikin jam’ian ƴan sandan sun samu rauni.

Ba da jimawa ba wasu yan bindiga su ka kone ofishin yan sanda da ke Ugwunagbo.

Mia magna ada yawun yan sandan jihar Geoffrey Ogbonna ya ce maharan sun yi ta harbi kan mia uwa da wabi yayin da jami’ansu ke bakin aiki.

Sannna sun sace kayan yna sanda, kuma uku daga jamiansu sun samu rauni daban daban.

Tuni aka mikasu asibiti domin kula da lafiyarsu.

Kwamishinan yan sandan jihar ya ziyarci wajen, tare da bukatar masu ruwa da tsaki domin hada hannu yaddfa za a kare faruwan haka a gaba.

Kuma ya bukaci mazuana jihaar da su baayar da bayan abin zaargi ko su ke shakku a kansa.

Leave a Reply

%d bloggers like this: