Rundunar yan sandan Najeriya ta haramta zuwa da karnuka rumfunaan zaben gwamnoni a fadin kasar.

Wannan na ƙunshe cikin wata sanarwa da mai magana da yawun ƴan sandan Najeriya Olumuyiwa Adejobi ya sanyawa hannu yau Talata.

Hakan na daga cikin dokar hukumar zaɓe da ta hana zuwa da karnuka da saauran abubuwan firgita jama a don kare rumfunan zaɓe.

Ƴan sandan za su yi amfani da dokar zaɓen da aka sabunta ta shekarar 2022 don hukunta wadanda su ka aikata haka.

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: