Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa Najeriya INEC da kuma hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’anati EFCC sun fara wani binceke akan cin hanci da rashawar da aka yi a zaben shekara 2023 da ya gabata.

Sanarawar da ta fito daga Conversation Afrika kuma mai daukar nauyi ta ce dama kamar yadda ta saba gudanarwa ne duk bayan zabe domin samar da kyakkawan shugabanci a kasa Najeriya.

A cewar sanarwar za a shi ga tattaunar domin fara bincike da kungiyoyin Afrika da na fararen hula da saraunsu.

Sannan kamar yadda ya ce za a gudanar da binciken wanda bayan kammalawa su tattara akan wanda ake zargi daga bisani.

Su ka ce makasudun taron hadi da binceke a cikin zaben shi ne zai zama an samu kyakkawan shugaba mai nagarta ga kasa baki daya wanda ba bara gurbi ba.

Leave a Reply

%d bloggers like this: