Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin wadanda aka nada a matsayin masu ba su shawara na musamman

Shugaban ya amince da nadin ne a yau laraba ta bakin mai fitar da labaran fadar shugaban kasa Abiodun Oladunjoye.

Shugaban ya amince da nada. Mista Dele Alake
Mai ba da shawara na musamman, kan ayyuka na musamman,harkar Sadarwa da Dabaru.

2. Malam Yau Darazo
Mashawarci na Musamman,  akan Siyasa da Harkokin Gwamnati

3. Malam Wale Edun
Mai ba da shawara na musamman, akan muradun Gwamnati.

4. Mrs. Olu Verheijen
Mashawarci na Musamman,

5. Malam Zachaeus Adedeji
Mashawarci na Musamman, akan haraji.

6. Malam Nuhu Ribadu
Mashawarci na Musamman, Tsaro

7. Mr. John Ugochukwu Uwajumogu

Mashawarci na Musamman, kasuwanci da Zuba hannun Jari.

8. Dr (Mrs.) Salma Ibrahim Anas.

Mai ba da shawara na musamman, kan harkar Lafiya

Leave a Reply

%d bloggers like this: