Ku Yafewa Kalaman Shettima Kan Zaben Kirista Akan Musumi – NEPC
Gamayyar kungiyar cigaban Arewa maso Gabas (NEPC) ta bukaci da al’ummar Musulmi su yiwa mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima afuwa akan kalaman da yayi. Kodinetan kungiyar Muhammad Konto Mafa shine…