Ƴan Ta’addah Sun Hallaka Mutane 145 A Wasu Ƙauyukan Jihar Filato
Wasu yan bindiga sun hallaka mutane 145 a hare-hare da suka kai kan kauyuka 23 a jihar Filato. An ruwaito cewa yan bindigar sun kashe mutum 113 a kauyuka 20…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu yan bindiga sun hallaka mutane 145 a hare-hare da suka kai kan kauyuka 23 a jihar Filato. An ruwaito cewa yan bindigar sun kashe mutum 113 a kauyuka 20…
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ba da tallafin abincin Kirsimeti ga Kiristoci a Tudun Biri, kauyen da iftila’in harin jirgin soja ya halaka mutane da yawa. Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin…
Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya aike da saƙon taya murna na ƙarin shekara ga shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje. Shugaba Tinubu ya taya Ganduje, tsohon…
Gwamnatin Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta fara rabawa marasa gata kudi N20,000 a jihar Cross Rivers. Shirin wanda ya gudana a ranar Litinin, 25 ga watan Disamba yana daga…
An buƙaci gwamnatin tarayya da ta ƙwace wasu bankunan Najeriya guda biyu da aka siyar a zamanin Godwin Emefiele a matsayin gwamnan babban bankin Najeriya (CBN). Bankunan sun haɗa da…
Rundunar ’yan sandan Jihar Jigawa ta kama mutum 26 da ake zargi da aikata kwacen wayoyi da kuma shan muggan kwayoyi. Kakakin rundunar, DSP Lawan Shisu, ya bayyana hakan a…
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bayyana kwarin gwiwarsa a game da hukuncin Kotun Koli. Abba Kabir ya bayyana haka ne a jiya Lahadi 24 ga watan Disamba…
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin Michael Achimugu a matsayin sabon Darakta a hukumar NCAA ta kasa. Shugaban Najeriyan ya nada Mista Michael Achimugu ne bayan gwamnatin tarayya…
Tsohon gwamnan banki Godwin Emefiele ya musanta zargin da ake yi masa na tafka barna a lokacin da yake rike da babban banki kasa na CBN. Godwin Emefiele ya yi…
Kwalejin ta dakatar da dalibai bakwai ne bisa yada hotunan da basu kamataba a safukan sada zumunta bayan murnna kammala makarantar. Hakan na zuwane bayan fitar da hotunan da su…