Mayakan Boko-haram Sun Hallaka ‘Yan Shi’a Uku A Yobe
Wasu mayakan boko-haram hallaka wasu dalibai uku mabiya mazahabar Shi’a a makarantarsu ta Fudiyya da ke karamar hukumar Geidam a Jihar ta Yobe. Maharan sun kai harin ne a cikin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu mayakan boko-haram hallaka wasu dalibai uku mabiya mazahabar Shi’a a makarantarsu ta Fudiyya da ke karamar hukumar Geidam a Jihar ta Yobe. Maharan sun kai harin ne a cikin…
Hukumar zabe ta Jihar Kano ta sauya ranar da za a gudanar da zaben ƙananan hukumomi a jihar. Shugaban Hukumar na Jihar Farfesa Sani Lawan Malumfashi ne ya bayyana haka…
Kamfanin mai na Kasa NNPCL ya bayyana kudurinsa na mayar da matatun man fetur na Warri da na Kaduna hannun ’yan kasuwa a Kasar. Kamfanin ya bayyana hakan ne ta…
Hukumar bayar da agajin gaggawa a Najeriya NEMA ta ce mutane 179 ne su ka mutu a jihohi 15 sakamakon ambaliyar ruwa sama a bana. Hukumar ta kuma ce ambaliyar…
Rundunar sojin Najeriya ta nemi haɗin kan hukumomin ƙasar Nijar don yaƙi da ta’addanci a ƙasar. Babban hafsan tsaron Najeriya Janar Chiristopher Musa ne ya mika rokon yayin ziyarar da…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai tafi kasar China don ziyarar aiki. Hakan na kunshe a wata sanarwar da mai bashi shawara kan yaɗa labarai Ajuri Ngelale ya fitar yau.…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta mince da biyan tallafin wutar lantarki kaso 50 a asibitocin gwamnatin ƙasar. Karamin ministan lafiya Tunji Alausa ne ya shaida haka yau Alhamis a Kaduna. Ministan…
Rundunar ƴan sanda a jihar Zamfara ta tabbatar da mutuwar jami’inta da ke jagorantar ofishinsu na Wasagu. Lamarin ya faru a safiyar jiya Laraba a Ɗanmarke da ke ƙaramar hukumar…
Helkwatar tsaro a Najeriya ta ce ta samu nasarar hallaka ƴan ta’adda 1,166 tare da kubutar da mutane 721 a watan Agusta. Daraktan yaɗa labarai n helkwatar Edward Buba ne…
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Kasa NEMA ta ce ambaliyar ruwa ta yi sanadiyyar lalata gidaje fiye da 200 a Jihar Kaduna. Shugaban hukumar na Jihar ta Kaduna Dr…