Gwamnatin Tarayya Ba Ta Da Hannu A Karin Kudin Man Fetur A Kasar
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ba ta da hannu a tashin farashin man fetur da aka samu a kwanan nan. Ministan yada labarai da wayar da kai Muhammad Idris ne…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ba ta da hannu a tashin farashin man fetur da aka samu a kwanan nan. Ministan yada labarai da wayar da kai Muhammad Idris ne…
Rundunar sojin Najeriya ta yi watsi da ikirarin wani fitacce a Kasar Asari Dokuba da yayi kan cewa zai harbo jirgin saman ta. Mai magana da yawun rundunar Manjo janar…
Ƙaramin Ministan Tsaro Muhammad Bello Matawalle, ya ja kunnen masu bai’wa ’yan bindiga bayanan sirri kan cewa su guji aikata hakan ko kuma su fuskanci mumman hukunci. Matawalle ya bayyana…
Babbar kotun Jihar Kano ta sake haramtawa Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado-Bayero gyaran fadar Nassarawa da ke Jihar. A hukuncin da kotun ta yanke a yau Alhamis, karkashin…
Wani abin fashewa ya yi sanadiyyar hallaka wani mutum, tare da jikkata wasu da dama a jihar Delta. Lamarin ya faru ne da yammacin jiya Talata, a garin Sapele na…
Gwamnan Jihar Ondo Lucky Aiyedatiwa ya dakatar da mataimakinsa na musamman kan harkokin gandun daji a Jihar. Lucky Aiyedatiwa ya dakatar da hadimin nasa ne Adeboye Taofiq ne bisa zarginsa…
Karamin Ministan tsaro Muhammad Bello Matawalle ya bayyana yadda za a kawo karshen ‘yan ta’addan da suka addabi yakin Arewa. Matawalle ya bayyana hakan ne a Jihar Sokoto, inda ya…
Shugaban kasa Bola Tinubu ya taya Dr. Zainab Shinkafi Bagudu murnar zamowa shugabar kungiyar UICC mai yaki da cutar Kasa ta duniya. Mai magana da yawun shugaban na musamman kan…
Jami’an ‘yan sanda sun samu nasarar kama wani wani basarake mai shekaru 45 bisa zarginsa da taimakawa yan bindiga a Jihar Katsina. kakakin yan sandan jihar Abubakar Sadiq Aliyu ne…
Mataimakin shugaban majalisar dattawa na Kasa Sanata Barau I Jibrin Maliya ya sake karbar bakuncin dubban ‘yan jam’iyyar NNPP daga Jihar Kano da suka koma jam’iyyar APC. Sanata Barau ya…