Gwamnatin Kogi Za Ta Fara Biyan Sama Da Naira 70,000
Gwamnan Jihar Kogi Usman Ododo ya amince da Naira 72,500 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashi ga ma’aikatan Jihar da kuma ƙananan hukumomi. Gwamna Ododo ya amince da biyan sabon…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan Jihar Kogi Usman Ododo ya amince da Naira 72,500 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashi ga ma’aikatan Jihar da kuma ƙananan hukumomi. Gwamna Ododo ya amince da biyan sabon…
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Kasa zagon Kasa ta EFCC ta bayyana rashin jindadinta bisa koma bayan da ta ke samu a cikin ayyukanta. Shugaban hukumar na Kasa…
Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya mika sakon jaje ga yan kasuwar Kantin Kwari da al’ummar Jihar bisa iftila’in tashin gobara da aka samu a cikin Kasuwar. Gwamnan…
Kungiyar Ma’aikatan manyan kamfanoni da hukumomin gwamnati da ke karkashin kungiyar TUC, sun tsunduma yajin aiki a hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Kasa NAFDAC da ke birnin…
Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya Malam Ahmad Gumi ya ce ya na samun ƴan rakiya daga bangaren gwamnatin a duk lokacin da a je yin sulhu da yan bindiga.…
Hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Akwa Ibom ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi a jihar. Hukumar ta ce jam’iyyar PDP ce ta lashe zaben kujerun da aka…
Rundunar ƴan sandan jihar Nassarawa ta kama wasu yan fashi fa makami tare da kwato karyaki har da makamai. Mai magana da yawun rundunar Ramhan Nansel ne ya bayyana haka…
Hukumar kula da masu yi wa ƙasa hidima NYSC ta ce a halin yanzu abu shirin fara biyan naira 77,000 a matsayin alawus ga masu yi wa kasa hidima. Babban…
Aƙalla kujeru 22 jam’iyyar Action Peoples Party APP ta lashe daga cikin kujeru 23 na ƙananan hukumomin jihar Rivers. Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Jusctice Adolphus Enebeli…
Daga Abdulaziz Abdulaziz A ranar Laraba da ta gabata jaridar Daily Trust ta fito da jawabin neman afuwa ga gwamnatin tarayya game da labarin da ta wallafa marar tushe kan…