Gwamna Abba Ya Kaddamar Da Aikin Titi A Karamar Hukumar Tofa
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da aikin hanyar karamar hukumar Tofa da ke Jihar. Gwamna ya bayyana hakan ne ta cikin wata wallafa da yayi a shafinsa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da aikin hanyar karamar hukumar Tofa da ke Jihar. Gwamna ya bayyana hakan ne ta cikin wata wallafa da yayi a shafinsa…
Shugaba Bola Tinubu ya dakatar da wasu Ministocinsa biyar daga bakin aiki. Tinubu ya sallami Ministocin ne a yau Laraba, a yayin taron majalisar zartarwa ta Kasa a Abuja. Ministocin…
Shugaba Bola Tinubu ya rushe wasu daga cikin Ma’aikatun da ministocinsa Ke jagoranta. Mai magana da yawun shugaban na musamman kan yada labarai Bayo Onanuga ne ya tabbatar da hakan…
Gwamnatin tarayya ta dakatar da dukkan zarge-zargen da take yiwa jami’in kamfanin Binance Tigran Gambaryan. Gwamnatin ta dakatar da tuhume-tuhume ne da take yiwa jami’in na Binance ne a safiyar…
Kamfanin rarraba wutar lantarki na Najeriya TCN ya ce tsaffin kayan aikin da ake dasu ne ya sa wutar kasar ke yawan lalacewa Sannan ya ce zai samar da wata…
Ministan tsaro a Najeriya Mohammed Badaru Abubakar ya yabawa jami’an sojin kasar wajen kakkabe ayyukan yan bindia a hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari. Ministan ya jinjinawa jami’an ne yayin da…
Sanata Kawu Sumaila ya bayar da tallafin Kujerun Makaranta Sama da 3,000 da gadon kwanciyar marasa lafiya a asibiti guda 1,000. Sanata Suleiman Abdurrahman Kawu Sumaila mai wakiltar Kano ta…
Hukumar kula da wutar lantarki ta Najeriya NERC ta ce na’urar rarraba wutar lantarki ce ta lalace ya sa aka samu katsewar a jiya Asabar. Hakan na kunshe a wata…
Wasu da ake zargi yan bindiga ne sun kai hari ƙauyen Dan Auta a ƙaramar hukumar Sabuwa ta jihar Katsina. Rahotanni sun ce yan bindigan sun kai harin ne a…
A yau ake gudanar da zaben shuwagabannin kananan hukumomi a jihohin Kaduna da Kogi. A jihar Kaduna jam’iyyar 10 ne su ka shiga zaben. Akwai masu neman kujerar shugabannin kananan…