Ma’aikatar Birnin Tarayya Abuja Ta Kaddamar Da Rushe Gidaje 50 A Birnin
Hukumar gudanarwar babban birnin tarayya Abuja, karkashin ministan birnin Nyesom Wike ta kaddamar da rushe wasu gidaje 50 a birnin. Daraktan sashin kula da ci gaba birnin Mukhtar Galadima ne…
