Gwamnatin Jihar Kano Ta Jinjinawa Gidan Talabijin Na Matashiya TV Bisa Ayyukan Ci Gaban Al’umma
Gwamnatin jihar Kano ta jinjinawa Matashiya TV, bisa ƙoƙarinta na ayyukan da su ka shafi ci gaban al’umma musamman na karkara. Kwamishinan yaɗa labarai na jihar Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya…