Fadar Sarkin Musulmi A Najeriya Ta Sanar Da Ganin Jinjirin Watan Ramadan
Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar Na lll ya sanar da ganin jinjirin watan Azumin Ramadan a yau Juma’a a Najeriya. Alhaji Sa’ad ya bayyana cewa an ga…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar Na lll ya sanar da ganin jinjirin watan Azumin Ramadan a yau Juma’a a Najeriya. Alhaji Sa’ad ya bayyana cewa an ga…
Kungiyar kwadago a Najeriya NLC ta janye daga shirin tafiya yajin aikin da ta kudiri aniyar yi a farkon watan Maris. Hakan ya biyo bayan wani zama da aka yi…
Gwamnatin jihar Kano ta buƙaci shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta fitar da sarki Aminu Ado Bayero daga cikin gidan sarki na Nassarawa. Mataimakin gwamnan jihar Kwamared Aminu…
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya rattaba hannu akan kasafin kudin shekarar 2025 wanda ya kai naira tiriliyan 54.99. A ranar 13 ga watan Fabrairun nan ne majalisar dokokin Kasar ta…
Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Godswill Akpabio ya musanta zargin da Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya Sanata Nashata Akpoti-Uduagha ta yi masa na yunkurin yin lalata da ita. Mai bai’wa…
Wasu Manoma Tara sun rasa rayukansu a lokacin da wasu ‘yan bindiga suka kai hari Kauyen Karaga da ke yankin Bassa a cikin karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja. Wasu…
Jami’an Sojin Operation Fansar Yamma sun samu nasarar kama Shugaban ’yan Bindiga nan Kachallah Hassan Nabamamu da ke kai hare-hare a yankin Mada, Tsafe, da kuma wasu yankunan na Jihar…
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun hallaka mutane hudu, tare da yin garkuwa da mutane da dama a wasu hare-hare da suka kai wasu yankuna a Jihar Zamfara.…
Hukumar Ƙididdiga ta Kasa NBS ta bayyana cewa tattalin arzikin Najeriya ya habaka da kashi 3.84 cikin 100 a zango na 4 na shekarar 2024 da ta gabata. A rahoton…
Jam’iyyar APC ta kasa ta nuna takaicinta bisa kalaman da tsohon gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir Elrufa’i yayi akan shugaban Kasa Bola Tinubu da mai bai’wa shugaban shawara kan sha’anin…