Wasu Fursunoni Sun Tsere Daga Gidan Gyaran Hali Na Jihar Kogi
Gwamnatin Jihar Kogi ta tabbatar da tserewar wasu Fursunoni a Jihar bayan fasa wani gidan gyaran hali a garin Koton-karfe da ke Jihar. Kwamishinan yada labarai na jihar Kingsley Fanwo…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin Jihar Kogi ta tabbatar da tserewar wasu Fursunoni a Jihar bayan fasa wani gidan gyaran hali a garin Koton-karfe da ke Jihar. Kwamishinan yada labarai na jihar Kingsley Fanwo…
Babban sufeton ƴan sandan Najeriya ya gargadi jami’ansa a kan tsare mutane ba bisa ka’ida ba. Hakan na ƙunshe a wata sanarwa da mai magana da yawun ƴan sanda Olumuyiwa…
Dakataccen gwamnan Jihar Rivers Siminalayi Fubara ya nesanta kansa daga wasu hotuna da bidiyoyi da ke yawo cewa an fasa bututun mai a wasu gurare a jihar. A wata sanarwa…
Kungiyar Amnesty Internationan ta ce wajibi ne a yi bincike kan zargin da sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya Natasha ta ke yi wa kakakin majalisar dattawa. Kungiyar ta bayyana…
Wata tanka dakon mai ta kama da wuta a lokacin da ta ke sauke mai a gidan mai na A.A. Rano da ke garin Kontagora a Jihar Neja. Lamarin ya…
Ministan yada labarai Mohammed Idris ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu zai janye dokar tabaci da ya ayyana a Jihar Rivers ne bayan samun tabbatacce zaman lafiya a Jihar. Ministan…
Tsohon gwamnan Jihar Kano Malam Ibrahim Shekaru ya bayyana cewa babu hadakar da za ta iya hanbarar da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da jam’iyyar APC a zaɓen 2027 mai zuwa.…
Ƙungiyar shugabannin Kananan hukumomin Najeriya ALGON ta bayyana cewa har yanzu gwamnatin tarayya ba ta fara turawa Kananan hukumomin Kasar kudaden su ba ne Kai tsaye sakamakon wasu matakan da…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi wa masu laifi 4,082 afuwa. An yi wa masu laifin da ake kula da su a gidan ajiya da gyaran hali na ƙasar. Ministan harkokin…
Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya bayyana cewa dakatarwar da shugaban Kasa Bola Tinubu ya yiwa gwamnan Jihar Rivers Siminalayi Fubara da Mataimakiyarsa da kuma Majalisar dokokin Jihar hakan ka…