Ƙungiyar Likitoci Mazauna Abuja Ta Tsunduma Yajin Aikin Gargaɗi
Kungiyar Likitoci mazauna babban birnin tarayya Abuja ta fara yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai. Kungiyar ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da shugabanta, Dr George Ebong ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kungiyar Likitoci mazauna babban birnin tarayya Abuja ta fara yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai. Kungiyar ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da shugabanta, Dr George Ebong ya…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Mataimakinsa, Kashim Shettima, da wasu fitattun ’yan Najeriya murna bayan an karrama su da lambar girmamawa ta “Fellow” na Ƙungiyar Masana Tattalin Arzikin…
Gwamnatin Tarayya ta ce kimanin gidaje 226,760 da ke cikin mawuyacin hali a jihar Nasarawa sun amfana daga shirin Household Prosperity and Empowerment (HOPE), wato shirin ƙarfafa gidaje da rage…
Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar lll ya bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta magance matsalar tsaro da ake fuskanta a ƙasar. A gefe guda kuma sarkin ya…
Jami’an sojin Najeriya ƙarƙashin dakarun Operation Haɗin Kai sun hallaka ƴan Boko Haram 13 jihar Borno. Mayakan sun yi nufin kai hari sai dai jami’an sun dakile harin a Kareto…
Gwamnatin jihar Zamfara ta yi kira ga malamai da su gudanar da addu’oin samun zaman lafiya a jihar. Mai riƙon mukamin gwamnan jihar Malam Mani Mummuni Masamar Mudi ne ya…
Gwamnatin tarayya ta yi gargadi kan cewar za a samu ambaliyar ruwan sama a jihar Taraba. Wannan na zuwa ne bayan da aka samu ambaliyar ruwan sama a karamar hukumar…
Gwamnatin Tarayya ta miƙa ta’aziyyar ta ga iyalan waɗanda suka rasa ran su a haɗarin jirgin ruwa da ya faru kwanan nan a yankin Borgu na Jihar Neja, wanda ya…
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa jadawalin kci gaban da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ke aiwatarwa ta ƙunshi dukkan sassan ƙasar ba tare da nuna ɓangaranci ba, inda ake gudanar…
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kama, tare da gurfanar da mutane tara da ake zargi da sanya hannu a kashe-kashen da ake samu a Jihohin Benue da Filato…