Jami’an NSCDC Sun Kama Masu Haƙar Ma’adanai Ba Bisa Ƙa’ida Ba A Neja
Hukumar kare fararen hula ta NSCDC a Jihar Neja ta gurfanar da wasu mutane shida da ake zargi da laifin hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a gaban kotu a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar kare fararen hula ta NSCDC a Jihar Neja ta gurfanar da wasu mutane shida da ake zargi da laifin hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a gaban kotu a…
Tsohon mataimakin shugaban Ƙasa Alhaji Atiku Abubakar, ya yi Allah-wadai da matakin da shugaban kasa Bola Tinubu ya dauka na kai ziyara Jihar Filato a jiya Asabar domin halartar jana’izar…
Gidauniyar Down syndrome a Najeriya ta bukaci shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu da gwamnatin tarayya da su gaggauta aiwatar da dokokin masu bukata ta musamman da aka riga aka kafa…
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana aniyar sake mayar da wasu mutanen yankuna uku da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu a garin Banki da ke…
Babban hafsan tsaron Najeriya Janar Christopher Musa ya ce ba za a iya magance matsalar tsaro ba har sai an samu haɗin kai tsakanin ƴan Najeriya. Janar Musa ya bayyana…
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa a Najeriya NCDC ta tabbatar da cewa zazzabin Lassa ya yi sanadiyar mutuwar mutane 168 a cikin jihohi 21 na Najeriya a shekarar nan ta…
Hedikwatar tsaron Najeriya ta ce jami’an soji sun samu nasarar kama ‘yan ta’adda akalla 450, da sauran masu aikata laifuka a fadin kasar nan a cikin watan Satumban da ya…
Rundunar ƴan sandan Jihar Kebbi ta tabbatar da hallaka ƴan ta’addan Lakurawa uku a wata musayar wuta da suka yi wutar a karamar hukumar Dandi. Mai magana da yawun rundunar…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta bukaci majalisar dokoki ta ƙasa da ta gaggauta amincewa da sabbin dokokin da a ka gabatar mata Shugaban hukumar Farfesa Mahmud…
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna a Najeriya NAFDAC ta lalata gurɓatattun kayan abinci da darajar kudinsu ta kai naira biliyan 15. Shugabar hukumar a Najeriya Mojisola Adeyeye ce…