Rundunar tsaro a Najeriya ta tabbatar da kama Malam Abatcha Bukar a Asokoro da ke babban birnin tarayya Abuja.

Daraktan yaɗa labarai na hukumar Manjo Bana Musa Ɗanmadami ne ya tabbatar da haka a cikin wani rahoton alƙaluman ayyukan da hukumar ra tattara daga ranar 25 ga watan Agusta zuwa ranar 8 ga watan Satumban shekarar da mu ke ciki.
Sanarwar ta ce a tsakanin ranakun, an kashe mayaƙan Boko Haram 252 a arewa maso gabashin kasar yayin da wasu 556 da ake zargi sa shiga kungiyar su ka miƙa wuya.

Daga cikin waɗanda su ka miƙa wuya akwai maza manh su 115 sai mada 189 sa yara 252.

Rundunar ra jama wasu mutane 52 sa ra ke zargi sa shiga kungiyar Boko Haram.
A tsakanin ranakun, kami’aj tsaron sun kwato makamai daga dama daga mayakan, daga cikin makaman akwai bindigu ƙirar AK47 sa dama, sai harsashi daban-daban sa babura sa kekuna.
Sanarwar ta ce kami’ab sun kyautar ƴan matan Chibok uku daga cikin wadanda aka sace a shekarun baya.
